Combbc Hausa Jihar Zamfara, Wasu da ake zargin ƴanbindiga ne sun ci

  • Combbc Hausa Jihar Zamfara, Wasu da ake zargin ƴanbindiga ne sun cinna wa gonakin manoma da dama wuta tare da yin garkuwa da mutane da dama a wasu ƙauyukan jihar Zamfara da ke arewa maso 01:24 Sadiya Haruna ta roki Efcc d yafewa Samha M Inuwa tund Feb 3, 2026 · 34K views 04:31 Lallai Wannan Itace Maganin Sadiya Haruna Feb 3, 2026 · 10K views 08:28 Hukumar Hisba Ta Jahar Zamfara Ta Kama Yar TiK To Feb 2, 2026 · 70K views 05:45 Wakar da nakeyi bazata kaini huta ba Saboda Ina Aikin Alk Feb 2, 2026 · 67K views See more Hare-haren ‘yanbindiga sun sake kunno kai a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, bayan kwashe wani lokaci mai tsawo ana samun saukin matsalar tsaron. ” Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana wa BBC yadda ya ji bayan ya samu nasarar lashe zaɓen gwamna. Shi ma Ubankasa na garin Dankurmi, Alhaji Sani Usman, ya tabbatar wa da BBC lamarin. 3K viewsDecember 17 at 9:00 PM 0:30 Sashen Hausa na BBC ya kai ziyara unguwar Tsunami da ke Gusau babban birnin jihar ta Zamfara, don tattaunawa da wasu ƴan gudun hijira yawancinsu mata da ƙananan yara waɗanda rayuwa ta yi wa Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya ce har yanzu yana kan matsayarsa, cewa ba zai yi sulhu da ƴan fashin daji ba. BAHSAN TV. Makusantan matashiyar nan da ta yi suna bayan jan hankalin gwamnatin jihar Sokoto kan matsalar tsaro sun tabbatar wa BBC cewa an tsince ta a wani daji na jihar Zamfara bayan batan-dabon da ta yi Saurari yadda gwamnan jihar Zamfara ya bayar da umarnin a kashe duk wanda aka gani da bindiga a dajin jihar BBCHausa. ''Lokacin da aka aza wannan kudin yankunan su Sauran waɗanda rahoton ya ambato ƙungiyoyi ne, waɗanda su ma ƙudurin ya ce suna cikin masu aikata abubuwan da ba su dace ba kan Kiristoci a Najeriya. Ta yaya za a magance matsalar tsaro a Arewa?. Gwamnonin na Zamfara da Benue sun yi watsi da gayyatar da majalisar tarayya wadda ke neman karbe ikon tafiyar da aikin majalisun jihohin biyu ta yi musu. Ƙauyuka aƙalla 50 ne hare-haren ƴan bindiga suka suka tilastawa jama'ar su yin ƙaura a ƙaramar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara, a yankin Arewa maso yammacin Najeriya. Wasu ƴan bindiga sun kai hari wasu ƙauyukan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, inda suka kashe mutane da dama tare da sace ƴan mata fiye da 30 a ƙaramar hukumar Maradun. Asalin hoton, Zamfara Police Command Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Zamfara ta ce ta yi nasarar kuɓutar da mata da 'ya'yansu 25 da 'yanfashin daji suka yi garkuwa da su ranar Juma'a. Tsohon Gwamnan jihar Zamfara Alhaji Abdulaziz Yari ya ce har yanzu yana nan kan bakansa na neman shugabancin jam`iyyar APC. LABARIN WASANNIN KWALON DAGA TASHAR BAHSAN TV. TAREDA BABANGIDA MAI INJIN TUDUN WADA. Labarai, Bbc, Hausa And More Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 10 ga watan Fabrairun 2026. 6K views 00:27 Karanta duk labaranJihar Zamfara Kuna son sanin sabbin abubuwan game da Jihar Zamfara? - Danna nan don gani Soyayya ce!!! More videos you may like 01:24 Mataimakin shugaban kasa Najeriya 🇳🇬 Kashim Shettima 32 minutes ago · 66 views 11:18 Ɗan-Isuhu ya fi yin fice ne wajen harkokinsa a yankunan Tsafe da Ɗansadau da ke jihar Zamfara, kuma yana cikin waɗanda suka kai hari kan jirgin ƙasan Abuja-Kaduna. Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Bello Matawalle ya sauya sheƙa daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa ta APC mai mulkin ƙasar. A baya-bayan nan ‘yanbindigar sun kai Labaran Talabijin na 10/11/2021 Gwamnan jihar Zamfara mai fama da rashin tsaro ya yiwa BBC karin bayani game da matakan da suke dauka domin shawo kan matsalar tsaron da jihar ke cigaba da fuskanta. A jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, mazauna garuruwan Banga da Gidan Giji da sauran su da ke ƙaramar hukumar Ƙauran Namoda, na ci gaba da barin garuruwan nasu sakamakon jerin Matakan da gwamnati ke ɗauka Jihar Zamfara dai ta kwashe shekaru fiye da 10 tana fuskantar wannan matsalar tsaro inda gwamnatoci daban-daban suka yi ta iƙrarin ɗaukar matakan magance matsalar. A baya dai Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sha nanata cewa ba zai yi sulhu da ƴan fashin daji ba, amma yanzu ya shaida wa BBC sharaɗinsa idan har zai bi wannan matakin. Mai taimaka wa gwamnan na musamman kan yaɗa labarai Zailani A shekara ta 2020, gwamnan jihar Zamfara na lokacin, Bello Matawalle, ya taɓa cewa gwamnatin jihar tana shirin samar da wata taskar adana zinari. Hakan dai ya sa wasu suna ganin ya kamata a samar da dokokin da za su rinka lura da yadda ake amfani da kirkirarriyar basirar. 1K views 00:29 Congratulations Hamxa Usman Protocol 🥰 Jan 29, 2026 · 2K views 00:32 Gov. Amma ita gwamnatin Jihar ta Zamfara ta yi iƙirarin cewa matsalar rashin tsaro ta yi sauki kan yadda ta kasance a shekarun baya. Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya ce tun da aka rantsar da shi har zuwa wannan lokaci a cikin bashi ya ke tafiyar da mulkinsa, saboda gadar mulki ba tare da kuɗi ba a asusun gwamnati. Jamil Jibo Magayaki PhD🥰 Jan 30, 2026 · 1. Mar 27, 2024 · A hirarsa da BBC, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana abubuwan da suka cimma da manyan hafsoshin tsaron Najeriya kan yadda za a magance matsalar tsaron da ake fama da ita a jiharsa. Jihar Gombe ta bayyana fatan ƙwace matsayin cibiyar masana'antu ta arewa. com. Rahotanni daga garuruwan ƙaramar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara na cewa ƴan bindiga sun ɗorawa jama'a harajin da ya kai naira miliyan 172 baya ga neman ba su buhunan abinci da makanatan su. Gwamnatin jihar ta yi zargin cewa ƙananan kwamitoci miƙa mulki na zuwa ma'aikatun gwamnati suna yin bincike tare da karɓar bayanai, wanda a cewar ta abu ne da bai dace ba kuma ya saɓa wa Alhamdullah “Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dare, ya bayyana hakan ne yayin da yake magana a kan halin da jihar take ciki, a tattaunawarsa da BBC. Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Zamfara ta bayyana Dauda Lawal Dare a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar. APC ta ce ba za ta lamunci haka ba a jihar. A kwanan nan dai rahotanni daga jihar ta Zamfara na cewa ana ci gaba da samun gagarumar nasara wajen yaƙi da 'yan bindiga, sai ga shi yanzu wasu al'umma na bayyana cewa sabbin mahara na sake dawowa. Wata ƙungiya mai zaman kanta mai hankoron ci gaban jihar Zamfara a arewacin Najeriya, mai suna Zamfara Circle ta ce ƴan bindiga sun mamaye ƙauyuka da dama na jihar. Barayin daji na dora wa mutane a jihar Zamfara haraji kafin su bar su su yi noma. Me ya sa ƴanbindiga ke yawan kai wa jami'an tsaron Najeriya hare-hare? Ko gwamnatin Najeriya ta san maɓoyar ƴanbindiga, me ya sa ta gaza kawar da su? Mar 27, 2024 · A hirarsa da BBC, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana abubuwan da suka cimma da manyan hafsoshin tsaron Najeriya kan yadda za a magance Feb 16, 2025 · Gwamnatin jihar Zamfara ta hana gudanar da tarukan siyasa karkashin kowacce jam'iyya a duk fadin jihar, har sai yadda hali ya yi. . Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta yi ikirarin ceto mutum 97 bayan jami'an tsaro sun yi luguden wuta a sansanonin 'yan bindiga. Gwamnatin jihar Gombe ta ce tana jan hankalin masu zuba jari don kafa kamfanoni a Cibiyar Masana'antu ta Muhammadu Buhari, wadda ake sa ran za ta bunƙasa kasuwanci, tare da samar da ayyuka. Hare-haren dai na aukuwa ne duk da yunƙurin sulhu da al'ummomin wasu garuruwa na jihar ke yi da 'yanbindigan, da kuma matakan tsaro da ake ɗauka. Wannan lamari ya Gwamna Dauda ya ce a shirye yake ya zauna da abokin hamayyarsa tsohon gwamna kuma karamin ministan tsaro Dr Bello Muhammad Matawalle kan matsalar tsaron da ta addabi jihar. An kuma katse hanyoyin sadarwa a Zamfara da wasu sassan makwabciyar jihar Katsina a kokarin hana yan fashin sakat. Wasu mutanen ƙayukan jihar Zamfara a arewacin Najeriya sun tara wa ƴan bindiga kuɗi domin neman samun zaman lafiya da tsira da rayukansu. Wasu na ganin rikicin siyasar Zamfara ya yi tasiri wajen ta’azzara matsalar tsaron jihar tare da kawo cikas ga ƙoƙarin samun nasarar kawar da ita, bayan ganin yadda shugabannin siyasar jihar Majiyoyi sun shaida wa BBC Hausa cewa riƙaƙƙen ɗan bindigar ya koma gida Zamfara ne bayan dakarun Najeriya sun yi luguden wuta tare da lalata gidansa, da komawarsa ne kuma ya gargaɗi Gwamna Dauda ya ce ya ja kunnen Askarawan Zamfara a yayin da masana da wani ɓangare na al'umma ke nuna fargaba kada su zama alaƙaƙai yayin yaƙi da ƴanbindiga. Sabanin tsarin tsohuwar gwamnatin jihar Zamfara na tataunawa da ‘yan bindiga da zummar kawo ƙarshen zubar da jini, a yanzu gwamnatin Zamfara ta PDP ta nuna cewar babu batun sulhu tsakaninta da Mazauna yankin Dange-Shuni sun yi zargin cewa 'ƴan bindigar da a ka koro daga dazukan jihar Zamfara ne suka yi awon gaba da mutane da dama a wasu ƙauyukan da ke ƙaramar hukumar. Apr 21, 2025 · Yanzu za ku iya samun labaran BBC Hausa kai-tsaye a wayoyinku. Wasu sukan yi amfani da ita wajen saka hoto ko kirkirar faifan bidiyo wanda zai nuna wani yana yin abun da bai kamata ba. Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 13 ga watan Fabrairun 2026. Ameen ya hayyu ya qayyum 爐殺 Tareda sauran yan uwa musulmi baki daya nagode Comr Abdul Yasar Yusuf Aminiya Send a text Tun bayan bayyanar kirkirarrriyar basira wato AI ne dai wasu mutane suke amfani da ita ta hanyar da da bai kamata ba. Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa an kubutar daliban makarantar Kayar Maradun da aka sace kwanaki. A hirarsa da BBC, gwamnan jihar Zamfara ya yi ƙarin haske kan tsarin da gwamnatinsa ta yi kan rundunar da ya ƙaddamar mai suna 'Askarawan Zamfara' domin Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kubutar da wasu kannana yara tara da 'yan bindiga suka sace. 2 days ago · Jam'iyyar APC ta yi gargadi kan lalata allunan tallata shugaba Bola Tinubu da wasu 'yan siyasa a jihar Zamfara. Dauda Lawal 2-Times Mandate📍 Jan 28, 2026 · 4. BBC Hausa 46. Da yawan mazauna ƙauyen Gidan Maidanko a yankin ƙaramar hukumar Maradun ta jihar Zamfara sun tsere daga gidajensu bayan wasu mahara sun auka tare da sace sama da mutum 50 a garin. Jami'ai a yankin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce ƴanbindiga sun halaka mutum fiye da goma da raunata wasu da a dama a wani hari da suka kai a wasu Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana wa BBC yadda ya ji bayan ya samu nasarar lashe zaɓen gwamna. Nov 11, 2025 · Wani manomi a yankin Tsafe a jihar Zamfara ya ce suna cikin tashin hankali domin ko an biya kuɗin suka dawowa su kwashe amfanin gonar. Shirin Airport Zamfara📍 Jan 31, 2026 · 93K views 00:39 Jumu’at Mubarak Dr. BBC Hausa doptnsrSeo68 2 1M 4g 4 9 r t50c4 5 0 9a 2 a27i, 1 i5a682llha9t4l c 72ca h mf · Follow ***Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta sanya dokar hana fita a garin Jangebe inda aka sace 'yan mata 'yan makaranta fiye da 200 Rahotonni daga jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun yi garkuwa da mutum 60 a ƙauyen Sabon Garin Damri da ke ƙaramar hukumar Bakura a ƙarshen mako. Ƴan majalisar jihar sun ce tun daga daren ranar da suka sanar da rufe majalisa aka fara barazana ga rayuwarsu - gwamnatin jihar ta nesanta kanta. Hukumomi a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce matakin da suka dauka na katse layukan wayar tarho da intanet don magance hare-haren 'yan bindiga yana amfani. Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya baki daya. KAINUWA DASHEN ALLAH. Watch short videos about bbc hausa labarai najeriya from people around the world. Haka nan ma a baya-bayan nan ƴan bindiga sun kai hari a wasu ƙauyukan jihar inda suka kashe mutane da dama tare da sace ƴan mata fiye da 30 a ƙaramar hukumar Maradun. mkpf, x1tv9, ckvjwm, 5hriz, cbqgw, pvm6m, xtty, wqkyuw, iuwfw, hsew,